Arewa
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bai wa Gwamna Dauda Lawal lambar yabo ta kyakkyawan shugabanci NEAPS ta 2025 a wani taro da aka shirya a Abuja.
Gwamnan jihar Adamawa, Alhaji Ahmadu Umaru Fintiri, ya sanya dokar ta baci ta awa 24. Gwamnan ya sanya dokar ta bacin ne bayan an samu barkewar rikici.
A labarin nan, za a ji cewa fitaccen lauya mai kare hakkin dan adam, Barista Bulama Bukarti ya shawarci tawagar Amurka kan kisan kiristoci ta ziyarci Arewa.
Akwai kungiyoyin ta'addanci a Arewa maso Yamma, kungiyoyin jihadi a Arewa maso Gabas, da masu fafutukar kafa Biafra a Kudu. Legit ta tattaro bayan guda 8.
Janar Ibrahim Badamasi Babangida mai ritaya ya koka cewa Najeriya na rasa shugabanni masu ɗabi’a, gaskiya da kishin ƙasa irin na marigayi Janar Hassan Katsina.
Gwamnan jihar Gombe kuma shugaban kungyar gwamnonin Arewa, Mohammed Inuwa Yahaya, ya bayyana cewa akwai abubuwan da suka rashin tsaro ya ta'azzara a Arewa
Gwamnatin jihar Kano ta nuna damuwarta matuka kan yadda 'yan sanda suka cafke tsohon shugaban hukumar PCACC, Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado jiya.
Alhaji Aliko Dangote ya fadi abubuwan da suka rusa kamfanonin da aka yi a Arewa tsawon shekaru. Atiku Abubakar ya yi kira ga 'yan Arewa a taron ACF.
Gwamna Zulum ya bayyana cewa Borno ta kashe N100bn kan tsaro a 2025, tare da alkawarin gina makarantu, hanyoyi da cibiyoyi domin bunkasa Askira/Uba.
Arewa
Samu kari