Arewa
Gwamna Ahmed Usman Ododo na jihar Kogi ya ba da umarnin rufe kasuwar Zango, ya hana direbobi ajiye manyan motoci saboda tabarbarewar tsaro a yankin.
Dan majalisar wakilai, Abdulmumini Jibrin Kofa ya nemi afuwa kan kudirin haraji na Bola Tinubu bayan shawarin Kwankwaso. ya ce ba zai cuci Arewa ba.
Kungiyar Arewa Consultative Forum ta janye dakatarwar da ta yiwa shugabanta, Mamman Mike Osuman bayan sukar Bola Tinubu da katobararsa kan zaben 2027.
Gwamnatin jihar Kano ta gano wasu gine-gine da aka yi ba bisa ka'ida ba a 'Kwankwasiyya City' inda ta shata su tare da rusa wasu saboda rashin bin ka'ida.
Mutane 12 sun mutu a Yar Tasha, Zamfara, bayan motar haya ta taka wani abin fashewa. An nemi gwamnati ta dauki mataki don dakatar da wannan barazanar.
Majalisar dattawa ta saurari korafin 'yan Arewa domin duba abubuwan da kudirin haraji na Bola Tinubu. Majalisar ta ce korafi ya yi yawa kan kudirin harajin.
Gwamna Ahmad Aliyu ya kaddamar da raba keken guragu 500 tare da fadada tallafin N10,000 ga mutane 10,000 domin inganta rayuwar masu bukatun musamman a Sakkwato.
Daniel Bwala ya kare kudirin harajin da Shugaba Bola Tinubu ya gabatar, yana mai cewa zai tallafawa talakawa a yankin Arewa. Ya ce mutane ba su fahimci kudurin ba.
Wasu daga cikin gwamnonin Arewa sun fara sanyi a kan kudirin haraji. Gwamna Abdullahi Sule ya ce rashin bayani ne ya haddasa adawa da kudirin daga gare su.
Arewa
Samu kari