APC
Gwamnatin jihar Kogi ta wanke Gwamna Usman Ododo bayan da ce-ce-ku-ce ya barke yayin da aka ganshi tare da wasu gwamnonin PDP a Jalingo, babban birnin Taraba.
Yayin da ake zargin Gwamna Ododo da shirin sauya sheka zuwa PDP, gwamnatin jihar Kogi ta fayyace gaskiya inda ta ce kwata-kwata babu wannan shiri.
An cafke shugaban jam'iyyar APC a gundumar Ejemekwuru a jihar Imo kan zargin karkatar da kayan tallafin Gwamnatin Tarayya a karamar hukumar Oguta.
Jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta sha alwashin kwace mulki daga APC inda ta ce kwata-kwata mulkin Bola Tinubu bai kawo komai ba sai kunci ga al'umma.
Wasu yan daba da ake zargin yan APC ne sun farmaki dan takarar gwamna a jam'iyyar SDP, Murtala Ajaka bayan hukuncin Kotun Koli a birnin Tarayya Abuja.
Bayan yanke hukunci kan shari'ar zaben gwamnan Bayelsa, Kotun Koli ta tabbatar da nasarar Gwamna Usman Ododo na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben Kogi.
Jam'iyyar APC ta rushe shugabanninta na jihar Benue. APC ta yi hakan ne duk da umarnin kotu da ya hana ta daukar wannan matakin. Jam'iyyar na fama da rikici a jihar.
Kimanin magoya bayan jam'iyyar APC daga mazabar Ondo ta tsakiya a jihar Ondo ne suka sauya sheka zuwa PDP. Dakta Adeniran Oyebade ne ya jagoranci tawagar.
Jam'iyyar APC reshen Kano ta nemi hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC)ta binciki gwamnatin jihar bisa zargin kwangilar magani.
APC
Samu kari