APC
Kungiyar Civil Society Coalition for Transparency ta nemi daukin shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje a jihar Enugu domin ceto takarar Tinubu a 2027.
Gwamnatin Benue ta fara aikin gina titi a gaban sakatariyar APC na jihar yayin da wani tsagin jam'iyyar ke shirin gudanar da taro. An ce an toshe kofar shiga ofishin
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta fito ta yi martani kan rahotannin da ke cewa za a sauke Abdullahi Umar Ganduje daga matsayin shugabanta na kasa.
Dan takarar gwamna a zaben jihar Ondo a jam'iyyar NNPP, Olugbenga Edema ya caccaki wadanda suka koma APC inda ya ce ba su san halin da jam'iyyar ke ciki ba.
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta sanya 12 ga watan Satumbar 2024 a matsayin ranar gudanar da babban taronta na masu ruwa da tsaki (NEC) a Abuja.
Shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Ganduje ya yi magana kan zanga-zanga a Kano inda ya ce ya samu bayanan sirri Gwamna Abba Kabir ne ya dauki nauyin zanga-zangar.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa Shugaba Bola Tinubu yana shirin sauyawa Ganduje mukami da na jakada a kasashen Afirka bayan zargin cin hanci.
Jam'iyyar PDP ta yanke hukuncin fita daga zaben da za a yi a Jigawa inda ta zargi hukumar zabe ta SIEC da tsauwalawa a kudin siyan fom na takara da magudi ga APC.
Fitaccen Fasto a Najeriya, Elijah Ayodele ya bayyana irin wahalar da Bola Tinubu zai sha a hannun yan Arewa a 2027 inda ya ce shugaban zai sha mamaki.
APC
Samu kari