APC
Shugaban jam'iyyar APC, Dakta Abdullahi Ganduje ya taya Gwamna Lucky Aiyedatiwa murnar lashe zaben Ondo inda ya ce saura su kwace jihohin Osun da Oyo.
Hukumar zabe ta INEC ta tabbatar da nasarar Gwamna Lucky Aiyedatiwa na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben Ondo da aka yi a ranar Asabar.
Jam'iyyar APC ta lashe dukkanin kujerun ciyamomi 20 a zaben kananan hukumomin jihar Ogun da aka gudanar ranar Asabar. 'Yan adawa sun nemi a sake zaben.
Tsohon kansilar mazabar Kwanso da wasu jiga jigan jam'iyyar NNPP da ma na PDP a jihar Kano sun sauya sheka zuwa APC, Sanata Barau Jibrin ya yi karin bayani.
Yayin da ake cigaba da zaben jihar Ondo, dan takarar PDP, Ajayi Agboola ya nuna damuwa kan yadda aka yi ta samun korafe-korafe kan zaben da aka gudanar.
Manyan yan siyasa da yan kasuwa da dama ne suka halarci bikin auren Dr. Aisha Kwankwaso da dan attajiri, Alhaji Dahiru Mangal amma ba a ga Abdullahi Ganduje ba.
A ranar Asabar, 16 ga watan Satumba ne hukumar INEC ta gudanar da zaben jihar Ondo. A halin da ake ciki, INEC ta fara sanar da sakamakon zaben daga kananan hukumomi.
Wani tsohon dan takarar shugaban kasa a APC, Tunde Omosebi ya gamu da fushin mai gidan haya inda aka fatattake shi kan rashin biyan kudi na tsawon shekaru.
Jam'iyyar APC ta kakryata zargin PDP na cewa ta tura 'yan daba zuwa karamar hukumar Idanre domin hargitsa zaben gwamnan jihar Ondo. APC ta ce zancen kawai ne.
APC
Samu kari