Anambra
Gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo ya ce Kiristoci na Kashe Kiristoci a Kudu maso Gabas na Najeriya a martanin da ya yi wa shugaban Amurka, Donald Trump.
Gwamna Charls Soludo na Anambra ya yi hawaye har ya kusa fashewa da kuka bayan wasu tsofaffin ‘yan kasuwa a Idemili sun ba shi N50,000 domin kamfen.
‘Yar takarar gwamnan jihar Anambra a karkashin jam'iyyar AAC, Chioma Ifemeludike ta jawo hankalin jama’a bayan sakin hotuna da bidiyon kamfen dinta.
'Yar takarar gwamnan jihar Anambra karkashin inuwar jam'iyyar AAC, Chioma Ifemudilike, ta yi alkawarin kyautata jin dadin ma'aikata ta hanyar kara musu albashi.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Farfesa Peter Umeadi ya fice daga jam'iyyar APGA kuma ya jingine siyaaa gaba daya, ya gode wa wadanda suka ba shi dama.
Gwamna Soludo ya bayyana kudirin ba da kudi ga wadanda suka zabe shi a zaben da a yi nan kusa a jihar Anambra, ADC ta ce a dauki mataki cikin gaggawa.
A labarin nan, za a ji cewa wasu ma'aikatan hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) sun fada hannub miyagun 'yan ta'adda a hanyar zuwa Anambra.
Gwamnatin Anambra ta karyata jita-jitar da ke cewa Gwamna Chukwuma Soludo na shirin kama malaman addini, musamman Bishof-Bishof na Katolika, bayan zarcewa a zabe.
Gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo ya yi magana kan masu neman ballewa daga Najeriya. Gwamnan ya yi magana kan masu neman a saki Nnamdi Kanu na IPOB.
Anambra
Samu kari