Anambra
Rundunar 'yan sandan jihar Anambra ta yi karin haske kan harin da wasu 'yan bindiga suka kai sakatariyar karamar hukumar Ogbaru da ke jihar a ranar Asabar.
Gwamnan jihar Anambara, Charles Soludo ya yi kira kan a rage albashin yan siyasa a Najeriya. Ya ce ya kamata a dawo dasu kan mafi karancin albashi.
Tsohon mai binciken kudi na APC na kasa, Sir Paul Chukwuma, ya bayyana cewa zai kayar da Gwamna Charles Soludo idan ya lashe tikitin takarar gwamna na APC a 2025.
Dalibi daya ya mutu, sannan an lalata kadarori da dama a lokacin da gobara ta tashi a makarantar Bishop Crowther Memorial, Awka, babban birnin jihar Anambra.
Gwamna Charles Soludo na jihar Anambra ya sallami dukkan shugabannin kananan hukumomi 21 da ke jihar inda ya ce wa'adinsu ya kare a kan madafun iko.
Gwamnatin jihar Anambra ta sha alwashin rufe gidajen mai da ke kara farashi da kuma cakuda mai da wasu abubuwa hade da sauya yanayin lita domin samun riba.
Ɗan Majalisar Wakilai, Dominic Okafor ya musanta zargin da ake yi masa cewa ya nemi na goro daga kamfanin Binance inda ya ce zai dauki matakin shari'a.
Rundunar yan sanda da rundunar sojojin Najeriya sun karyata labarin da ke yawo cewa an khe jami'an sojoji 21 a jihar Anambra, sun ce IPOB ce ke yaɗa farfaganda.
Babbar kotun jihar Anambra ta yankewa tsohon manajan bankin FCMB daurin shekaru 121 a gidan kaso bayan sace N121m na wani kwastoma daga bankin Microfinance.
Anambra
Samu kari