Anambra
Wasu 'yan bindiga sun kai hari kan wani shingen binciken 'yan sanda a jihar Anambra. 'Yan bindigan sun hallaka jami'i daya a yayin harin da suka kai.
Rahotanni sun nuna cewa wasu ƴan bindiga sun yi garkuwa da mutane takwasa yayin da suka kai farmaki wurin bikin gargajiya a jihar Anambara da ke Kudu maso Gabas.
Ana fargabar wasu ƴan bindiga da ba a san ko su waye ba sun yi awon gaba da kwamishinan matasa na jihar Anambra tare da mai ɗakinsa ahanyar zuwa Abuja.
Kungiyar Miyetti Allah ta MACBAN ta nuna fargabarta yayin da ta ce akalla makiyaya 11 da shanu 33 ne aka nema aka rasa a jihar Anambra. Ta yi karin haske.
Rahotanni sun bayyana cewa yan bindiga sun kashe ɗan sanda yayin da suka tarwatsa wani abun fashewa a shingen binciken ababen hawa a jihar Anambra.
Rundunar yan sanda a jihar Anambara ta cafke wani mutum mai tsafi da kasusuwan dan Adam. Bokan mai suna Ezekiel ya ce daga jihar Ebonyi aka kawo masa kasusuwan.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya tura sakon ta'aziyya ga iyalan marigayi Sanata Ifeanyi Ubah da abokansa da ma al'umma da gwamnatin jihar Anambra kan wannan rashi.
Sanata Ifeanyi Ubah, ya rasu yana da shekara 52 a duniya. Majalisar dattawan Najeriya ta tabbatar da rasuwan sanatan mai wakiltar Anambra ta Kudu.
Mai magana daa yawun majalisar dattawan Najeriya, Yemi Adaramodu ya tabbatar da labarin rasuwar Sanata Ifeanyi Ubah mai wakiltar Kudancin Anambra.
Anambra
Samu kari