Anambra
Rahotanni daga jihar Anambra a Kudu maso Gabashin Najeriya sun nuna wasu miyagu sun sace shugaban kauyen Abatete, High Chief Ezebinobi Ezeigbo ranar Talata.
Gwamnan jihar Anambra, Charles Chukwuma Soludo, ya kori kwamishinan yada labarai na jihar daga mukaminsa. Majiyoyi sun ce kwamishinan bai san makamar aiki ba.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun kai hari caji ofis a jihar Anambra da ke Kudu maso Gabashin Najeriya, sun hallaka ƴan sanda 3 tare da tashin bama-bamai.
Gwamnatin Anambra ta hannun ma'aikatar mata da walwalat jama'a ta ba da umarnin gudanar da bincike kan kisan wata mata da ake zargin mijinta da daɓa mata wuƙa.
Mai taimakawa tsohon gwamnan Anambra, Peter Obi kan harkokin midiya, Mr. Val Obienyem ya musanta raɗe-raɗin cewa DSS sun kama tsohon gwamnan a gidansa.
Farfesa Charles Soludo ya bayyana cewa ko kaɗan bai sallami wani daga aiki kan bidiyonsa da ake yaɗawa yana tiƙar rawa, ya ce labarin kanzon kurege ne.
Jam'iyyar APC reshen jihar Anambra ta sanar da cewa ba za ta shiga cikin zaben kananan hukumomin da za a gudanar a jihar ba. Ta dauki matakin zuwa kotu.
Jam'iyyar APGA mai mulkin jihar Anambra ta fara duba yiwuwar hukunta Gwamna Charles Soludo bisa zargin zagon ƙasa, shugaban BoT ya ce ba wanda za a kyale.
Wasu yan bindiga da ake kyautata zaton ƴan aware ne sun kai hari hedkwatar ƴan sanda da ke ƙaramar hukumar Idemeli ta Kudu a jihar Anambra, sun kashe kofur.
Anambra
Samu kari