Anambra
Dan takarar gwamna a jam'iyyar Labour a jihar Anambra ya ce bai gamsu da abin da aka sanar na zaben gwamna ba, ya ce dole akwai wata makarkashiya a cikin zaben.
Dan takarar gwamna a jihar Anambra a karkashin ADC ya ce bai gamsu da sakamakon zaben ba saboda yadda aka gudanar da zaben a tsarin da yake ganin ba daidai bane.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya taya gwamnan jihar Anambra, Farfesa Chukwuma Soludo, kan nasarar da ya samu a zaben gwamnan da aka gudanar a jihar.
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Charles Chukwuma Soludo, ya yabawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, kan zaben da aka gudanar ranar Asabar a jihar.
Wasu ‘yan bindiga sun harbe kansilan jam’iyyar APGA, Nze Ala Kuru Orji, yayin da yake jefa ƙuri’a a mazabar Ezukaka 1, Orumba ta Kudu a jihar Anambra.
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Charles Chukwuma Soludo, ya aika sako bayan sake lashe zabe. Ya yabawa mutanen jihar kan sake ba shi kuri'un da suka yi.
Jami’an ‘yan sanda sun yi harbe-harbe a saman iska bayan Gwamna Charles Soludo na APGA ya lashe kananan hukumomi 21 a zaɓen gwamnan Anambra da kuri’u 422,664.
Hukumar zabe ta INEC ta ayyana Gwamna Chukwuma Soludo na jam’iyyar APGA a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Anambra da aka gudanar ranar Asabar.
Gwamna Charles Soludo na jam’iyyar APGA ya lashe dukkan kananan hukumomi 21 a zaben gwamnan Anambra, inda ya samu kuri’u 422,664, sannan APC ta samu 99,445.
Anambra
Samu kari