Aliko Dangote
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi magana kan rigimar matarar Aliko Dangote inda ya ce abin takaici ne yadda ake ta cece-kuce kan sahihancin matatar.
Tsohuwar ministar ilimi, Oby Ezekwesili,ta yi kira ga Bola Ahmed Tinubu ya sa a yi bincike kan abubuwan da ke faruwa tsakanin NNPCL da matatar Ɗangote.
'Yan majalisar wakilan Najeriya sun bukaci a dakatar da Farouk Ahmed, shugaban NMDPRA kan kalaman 'karya' da ya furta game da matatar man Dangote.
Aliko Dangote, shugaban rukunin kamfanonin Dangote, ya samu gayyata daga shugaban kasar Gabon, Brice Oligui Nguema domin ya zuba jari a harkar siminti da taki.
Shugaban bankin Afrika (AfDB), Akinwumi Adesina ya ce fadi-in-fada da ke wakana tsakanin attajirin nahiyar nan, Aliko Dangote da gwamnatin tarayya babbar illa ce.
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote ya ce wasu daga cikin jami'an kamfanin man fetur na kasa (NNCPL) sun mallaki karamin wurin gyara mai a Malta.
Shugaban kamfanin mai na NNPCL, Mele Kyari ya mayar da martani mai zafi ga attajiri Aliko Dangote kan zarge-zargensa game da masa zagon kasa a harkar mai.
Ƙaramin ministan man fetur, Sanata Heineken Lokpobiri, ya shiga tsakanin dambarwar da aka fara da Dangote da cibiyoyin kula da man fetur a Najeriya.
Majalisar wakilai ta dauki matakin shawo kan rikicin da ya barke tsakanin Aliko Dangote da gwamnatin Tinubu wanda hukumar NMDPRA ta koka kan matatar Dangote.
Aliko Dangote
Samu kari