Aliko Dangote
Hamshakin attajiri kuma shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya bayyana cewa ya dauki babbar kasada wajen gina matatar mai.
A labarin nan, za a ji cewa matatar mai ta Dangote da ke Legas ta ce korafe-korafen kungiyoyin man fetur ba zai hana ta raba mai zuwa sassan kasar nan ba.
A labarin nan, za a ji cewa wata kungiyar kiristoci a Najeriya ta zargi masu dakon man fetur da kokarin kawo tasgaro ga saukin da Dangote ke son samar ga talaka.
Dangote ya fitar da manyan motocin CNG sama da 1,000 don fara rarraba man fetur kai tsaye, zai rage farashi zuwa N820. IPMAN ta ce tana jiran isowar motocin.
Wata sabuwar rigima ta sake barkewa tsakanin Dangote da kungiyar (NUPENG), kwanaki kadan bayan da hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta shiga tsakani don sulhu.
Matatar Dangote ta tabbatar da kammala shirye shiryen raba mai kyauta a jihohin Najeriya. Za a fara da Abuja da wasu jihohi 10 kafin shirin ya fadada daga baya.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar DSS ta kawo karshen sabanin da ya ratsa a tsakanin kamfanin Dangote da kungiyar NUPENG a kan rarraba man fetur.
Kungiyar NUPENG ta yi barazanar shiga yajin aiki kan shirin fara dakon mai da Aliko Dangote zai yi zuwa gidajen mai kyauta. Kungiyoyin mai sun shiga lamarin.
Kungiyar dillalan mai Najeriya ta PETROAN ta sanar da dakatar da daukowa da rarraba man fetur na kwana uku a Najeriya baki daya daga 9 ga watan Satumbar 2025.
Aliko Dangote
Samu kari