Aliko Dangote
Kumgiyar dillalan man fetur ta Najeriya watau IPMAN ta ce da yiwuwar mai ya kara tsada sakamakon matakin Dangote na daina ciniki da kudin kasar nan.
Matatar Dangote ta sanar da daina sayar da man fetur da Naira bayan korar wasu ma'aikata. PENGASSAN ta ce za ta yi bore domin adawa da korar ma'akatan.
A labarin nan, za a ji yadda hamshakin dan kasuwa, Femi Otedola ya caccaki DAPPMAN da ke neman zunzurutun kudi, N1.5trn a hannun matatar Dangote.
A ranar Asabar aka daura auren 'ya'yan Muhammad Bello Adoke da Sayyu Idris Dantata a Kano. Alhaji Aliko Dangote, Rabiu Kwankwaso, Ibrahim Dankwambo sun hallara.
Majiyoyi sun tabbatar mana da cewa matatar Alhaji Aliko Dangote ta dakatar da sayar da kayayyaki ga ’yan kasuwa marasa rajista daga 18 ga Satumbar 2025.
Alhaji Aliko Dangote ya bayyana cewa yan kasuwa da ke shigo da man fetur daga kasashen waje sun nemi ya saka musu tallafin man fetur na Naira tiriliyan 1.5.
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote Group, Alhaji Aliko Dangote ya bayyana cewa direbobin sa ke aiki a karkashinsa na samun nunkin mafi karancin albashi hudu.
Attajirin Afrika ya bayyana kalulabalen da ya fuskanta wajen kafa kamfanin siminti a jihar Benue inda mutanen yankin suka hana shi sai ya tafi jihar Kogi.
Hamshakin attajiri kuma shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya bayyana cewa ya dauki babbar kasada wajen gina matatar mai.
Aliko Dangote
Samu kari