Aliko Dangote
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu gidajen mai na kamfanin NNPCL sun kara kudin litar mai daga N568 zuwa N855 har N897 a wasu wuraren da aka tabbatar.
Shugaban rukunin kamfanonin Ɗangote, Alhaji Aliko Ɗangote ya gabatar da sumfurin man fetur ɗin da matatarsata tace, ya ce man na ƴan Najeriya da Afirka
Mutane da dama sun nuna farin cikinsu yayin da matatar man Aliko Dangote ta shirya samar da man fetur a fadin kasar domin saukakawa al'umma yayin da ake tsadar mai.
Matatar mai ta Dangote ta shirya fara sayar da man fetur a kasuwa. Matatar da gwamnati na tsara yadda za a rika jigila tare da sayar da man fetur din a kasuwa.
Shugaban kamfanin simintin BUA, AbdulSamad Rabiu ya bayyana cewa 'yan kasuwa da kuma faduwar darajar Naira ne suka kawo farashin siminti ke tsada a Najeriya.
Cikakken jerin jami’o’i 7 da suka karrama Aliko Dangote da digirin girmamawa a bisa irin gudunmawar da ya ke bayarwa wajen kasuwanci da ayyukan jin kai.
Atiku Abubakar ya ce gwamnatin Tinubu ta dawo da tallafin man fetur a boye domin ta yi amfani da kudin wajen yakin neman zaben shekarar 2027 mai zuwa.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinibu ta ce za a fara sayarwa Ɗangote da ɗanyen mai a Naira a watan Oktoba mai zuwa.
Abdulkabir Adisa Aliu ya na cikin masu kawo fetur daga karamar kasar nan ta Malta. Bola Tinubu ya jawo shi domin taimaka masa da dabarun farfado da tattalin arziki.
Aliko Dangote
Samu kari