Aliko Dangote
Matatar Dangote da sauran manyan masu kasuwancin mai sun rage farashin fetur da dizal, yayin da gwamnati ta bukaci karin saukin farashi ga 'yan Najeriya.
Danyen mai yana tashi a duniya ake ganin canji a litar fetur a gidajen mai amma idan ya sauka sai labarin ya canza. Dangote ya fadi abin da ya hana fetur ya yi araha
A labarin nan, za a ni cewa matatar man Dangote ta yi jigilar man jiragen sama zuwa Turai wanda ya haura wanda kasar Amurka ta kai kasar nan a yan kwanakin nan.
A labarin nan, za a ji dalilin da ya hana raguwar farashin litar man fetur a duk da farashin ya sauko sosai a kaswuar duniya bayan saukin yakin Gabas ta Tsakiya.
Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
A labarin nan, za a ji cewa masu kasuwancin man fetur a karkashin kungiyar IPMAN na shirin daukar mataki idan gwamnati ta nemi a kayyade farashin fetur.
Gwamnatin Najeriya ta bukaci 'yan kasuwa su sauke farashin man fetur bayan saukar farashin danyen mai a Najeriya. Ministan mai ne ya yi kiran a Abuja.
Matatar Dangote ta rage farashin fetur da N50 a kan kowace lita bayan saukin rikicin Gabas ta Tsakiya da faduwar farashin danyen mai a kasuwar duniya.
Aluwo na Iwo, Oba Abdulrosheed Akanbi, ya ce matatar mai ta Aliko Dangote ta ceci tattalin arzikin Najeriya daga durkushewa tare da rage wa talakawa wahalhalu.
Aliko Dangote
Samu kari