Aliko Dangote
Yayin al'umma suka shiga mummunan yanayi na cire tallafin man fetur, Aliko Dangote ya shawarci Shugaba Bola Tinubu ya kawar da tallafi gaba daya a kasar.
Kungiyar dillalan man fetur ta kasa (IPMAN) ta bayyana yakinin cewa za ta iya fara sayen fetur kai tsaye daga matatar Dangote yayin da tsadar fetur ke kamari.
Matatar man Dangote da sauran masu tace mai sun koka kan matakin da dillalan man suka dauka na cigaba da shigo da mai daga ketare wanda ba shi da kyau.
Matatar Dangote ta musa kamfanin NNPCL kan adadin man fetur da ta tace. NNPCL ya ce ya loda lita miliyan 16.8 amma matatar Dangote ta ce lita miliyan 111 ne.
Kungiyar yan kasuwar man fetur sun ce har yanzu ba su samu man fetur da aka tace daga matatar Dangote ba saboda rashin daidaito kan farashin fetur da NNPCL.
Kamfanin man NNPC ya bayyana cewa tsadar da fetur din Dangote ya yi ya sa 'yan kasuwa a Najeriya ba za su iya sayen man kai tsaye daga matatar ba.
Mutanen Borno sun samu gudumuwar kusan Naira biliyan 5 bayan ambaliyar ruwa. Gwamnan Gombe ya jajantawa Borno da ya ziyarci Shehu, Alhaji Garbai Al’amin Elkanami
Femi Falana ya ce kamfanin mai na kasa NNPC ya karya dokar PIA da ta bai wa kasuwa damar ƙayyade farashin man fetur a Najeriya, ya ce babu ruwan gwamnati.
A wannan labarin, za ku ji cewa wasu yan kasuwar man fetur sun bayyana cewa dole su rika nema tare da shigo da kamfanin man fetur daga kasashen waje.
Aliko Dangote
Samu kari