Aliko Dangote
Fitaccen dan kasuwa, Tony Elumelu ya ce tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari da marigayi Abba Kyari su suka hana shi samun damar mallakar rijiyoyin mai.
Rahoton da OPEC ta fitar na watan Yuli ya nuna cewa matatar man Dangote na shirin zama karfen kafa ga masana'antar man Turai yayin da za ta girgiza duniya.
An ce wa'adin biyan wani bashi da Dangote ya karba zai cika karshen watan Agusta, saboda hakan ya fara shirin sayar da 12.75% na hannun jarin matatarsa.
Olusegun Obasanjo ya tona yadda cin hanci ya yi yawa a harkar matatun mai a Najeriya, ya fadi yadda masu kamfanin Shell suka koka kan rashawa a kan matatun.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya ce masu shigo da mai za su yi kokarin dakilewa tare da yin zagon kasa ga nasarorin da matatar Dangote ta samu.
A cikin watanni 6, Aliko Dangote ya tafka asarar dala biliyan 10, wanda ya sa ya fado zuwa na biyu a jerin masu kudin Afrika yayin da Johann Rupert ya koma na 1.
Shugaba Bola Tinubu ya umurci kamfanin mai na Najeriya (NNPCL) da ya sayar da danyen mai ga matatar Dangote da sauran matatun mai da ke tafe a Naira.
Kungiyar yan kasuwar man fetur ta kasa ta koka kan yiwuwar samun tsadar man fetur daga matatar man Dangote da ke Legas. IPMAN ta ce sai NNPCL ta sa hannu.
Kungiyar Arewa Youth Assembly, ta ba shugaban matatar man Dangote shawara kan rikicinsa da hukumomi a Najeriya. Kungiyar ta ce ya bi doka kawai ya huta.
Aliko Dangote
Samu kari