Aliko Dangote
Kamfanin man fetur na NNPCL ya ba yan kasuwa damar sayen man fetur daga matatar Dangote. Ana sa ran cewa hakan zai kawo saukin farashin man fetur a Najeriya.
Kungiyar dilalan mai a Najeriya ta MEMAN ta yi magana kan saukar farashin mai inda ta sanar da cewa akwai yiwuwar faduwar farashi a kasar a yan kwanakin nan.
Tsohon kakakin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, Ima Niboro, ya bukaci Aliko Dangote da ka da ya fifita samun riba a matatar man da ya mallaka.
Manyan ‘yan kasuwa sun yi tsokaci kan yiwuwar faduwar farashin man fetur biyo bayan saukar kudin sauke mai sakamakon faduwar farashin danyen mai a duniya.
A watan nan aka fara tace danyen mai a matatar Dangote bayan shekaru ana jira. Za a ji abin da ya sa litar fetur ba ta da araha alhali ana samun fetur a matatar.
Ba tsadar Allah da Annabi ake samu a kasuwa ba, Shugaban Kamfanin BUA, Abdul Samad Rabiu ya nuna akwai hannun wasu mugayen 'yan kasuwan da ke Najeriya.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya magantu kan dambarwar da ke faruwa tsakanin kamfanin mai na NNPCL da kuma matatar man Aliko Dangote a Najeriya.
Binciken da aka yi a kan ikirarin Aliko Dangote ya nuna cewa akwai rashin gaskiya a kan cewa man fetur ya fi arha da 40% a Najeriya fiye da a kasar Saudiya
Majalisar wakilan kasar nan ta shawarci gwamnatin tarayya ta umarci NNPCL ya sahalewa yan kasuwa su fara sayo fetur kai tsaye daga matatar Dangote.
Aliko Dangote
Samu kari