Aliko Dangote
Wata kungiya mai suna RAI ta bayyana bukatar da ke akwai na binciken tsohon Shugaban hukumar NMDPRA, Farouk Ahmed bayan zarge-zargen Aliko Dangote.
Fadar shugaban kasa ta tabbatar da cewa shugaban hukumar NMDPRA ta kasa, Farouk Ahmed ya ajiye aikinsa yau Laraba bayan kalaman Alhaji Aliko Dangote.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban hukumar NMDPRA, Farouk Ahmed ya karyata martanin da ake ce ya yi game da zarge-zargen da Dangote ke yi masa.
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar Wakilan Najeriya ta karbi kudurin gaggawa game da rikicin da ya kunno kai tsakanin Dangote da Farouk Ahmed.
Aliko Dangote ya kai ƙara ICPC kan shugaban NMDPRA, Farouk Ahmed, bisa zargin kashe sama da $7m wajen karatun ’ya’yansa a Switzerland. Ya nemi a kama shi.
A labarin nan, za a ji yadda ragin farashi da matatar Dangote ta yi yana kara jawo wa wasu 'yan kasuwa da ke shigo da man fetur zuwa Najeriya asara.
Alhaji Aliko Dangote ya yi magana game da alakar Amurka da matatar shi da ke jihar Legas. Ya ce shugaban Amurka, Donald Trump ba ya adamawa da matatar.
Aliko Dangote ya bukaci a binciki shugaban NMDPRA Farouk Ahmed kan zargin biyan $5m kudin makarantar ‘ya’yansa a Switzerland. Ya ce kudin sun wuce albashin Farouk.
Alhaji Aliko Dangote ya ce zuwa gobe Talata, 16 ga Disamba sabon farashin man fetur zai fara aiki bayan sauki da ya yi. Ya ce zai cigaba da saukakawa jama'a.
Aliko Dangote
Samu kari