Akwa Ibom
A wannan labarin, za ku karanta cewa jam'iyyar PDP a jihar Akwa Ibom ta bayyana dakatar da yakin neman zaben kananan hukumomi biyo bayan mutuwar matar gwamnan jihar.
Gwamnatin Akwa Ibom ta sanar da mutuwar mai dakin gwamnan jihar, Fasto Misis Patience Umo Eno. An rahoto cewa uwar gidan gwamnan ta rasu ne a ranar Alhamis.
An samu sabon tashin hankali a Akwa Ibom mai arzikin man fetur yayin da farashin fetur ya kai N2,500 kan kowace lita. Gwamna Umo Edno ya dauki mataki.
Gwamnatin jihar Akwa Ibom ta kafa kwamiti na musamman game da tashin farashin litar mai N2,500 a fadin jihar domin kula da hada-hadar harkokin mai.
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) reshen jihar Akwa Ibom ta fara yajin aiki a fadin jihar. NLC ta fara yajin ne sakamakon tashin gwauron zabin da farashin fetur ya yi.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Umo Eno, ya yaba da matakin da matasan jihar suka dauka na kin shiga zanga zangar da aka yi a kasar nan. Ya ba su kyautar N310m.
Gwamnatin jihar Lagos ta kafa kwamitin lafiya domin binciken mutuwar kwamishinan yan sanda na jihar Akwa Ibom, Waheed Ayilara da ya rasu a ranar Alhamis.
Rundunar yan sanda a jihar Akwa Ibom ta tono gawar yan banga da aka yiwa kisan gilla aka birne su. Yan sanda sun kama mutane biyar da wani basarake kan laifin.
Rundunar yan sanda a Najeriya ta harbe kasurgumin dan bindiga da ake nema ido rufe. dan bindigar ya sace manyan mutane tare da kashe wasu har da dan sanda.
Akwa Ibom
Samu kari