Aisha Buhari
A labarin nan, za a ji cewa Hadiza, diyar tsohon shugaban kasa, marigayi Muhammadu Buhari ta bayyana yadda mahaifinta ya koyar da yaransa rikon amana.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar da Nasir El-Rufai sun ziyarci kabarin Buhari a Daura. Peter Obi ya ziyarci iyalan Buhari a gidan shi na Daura.
Bayan rasuwar Muhammadu Buhari a ranar 13 ga watan Yulin 2025, Legit Hausa ta tattaro bayani game da 'ya'yan tsohon shugaban kasar 8 da suke da rai.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi gaggawar katse wata tafiya da ya yi bayan ya samu labarin rasuwar Buhari.
Majalisar dattawa da ta wakilai sun tafi hutun mako daya domin jimamin rasuwar shugaba Muhammadu Buhari. An yi hakan domin ba mutane damar yin jaje.
Al'umma sun fito a jiihohin Arewa da dama domin jimamin rasuwar shugaba Muhammadu Buhari. An yi sallar gawa daga nesa wa Buhari a Gombe da jihar Filato.
Wani jigon a jam'iyyar APC, Dr Aliyu Ibrahim ya bukaci shugaba Bola Tinubu ya sanya wa manyan cibiyoyin gwamnati sunan Muhammadu Buhari da ya rasu.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau ya shiga cikin sahun masu yin ta'aziyya kan rasuwar tsohon shugaban kasan Najeriya Muhammadu Buhari.
A labarin nan, za a ji cewa rasuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari na ci gaba da yiwa jama'a da dama daci, daga ciki har da diyarsa, Noor.
Aisha Buhari
Samu kari