Jihar Adamawa
Shugabannin APC na jihar Adamwa sun garzaya har gidan gwamnati, sun gana da Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri yayin da ake rade-radin zai bar PDP zuwa APC.
Dakarun sojoji na rundunar Operation Hadin Kai sun samu nasara kan 'yan ta'addan Boko Haram. Sojojin sun cafke mai kawo musu jirage marasa matuka.
Wata mata mai goyon bayan APC ta watsa takardun Naira yayin taron karrama Bola Ahmed Tinubu a Adamawa, duk da hukuncin da dokar Najeriya ta tanada.
Shugaba Tinubu ya lula zuwa Adamawa don bude manyan ayyuka, yayin da Shettima ya nufi Kano don jajen gobarar Singer da karɓar Gwamna Abba Yusuf zuwa APC.
Sheikh Isa Ali Pantami ya shiga jerin malaman musuluncin da suka taba nuna sha'awa ko ma suka tsaya takarar gwamna a fadin Najeriya, Sheikh Ibrahim Khalil na ciki.
Rundunar ‘yan sanda a jihar Adamawa ta cafke matasa uku da ake zargi da garkuwa da Alhaji Ahmadu, tare da gano ɗan mutumin da aka sace a cikin su.
Tsohuwar uwargidar shugaban kasa, Aiha Buhari da diyarta Hanan Buhari sun kai ziyarar bam girma ga Atiku Abubakar a masaukinsa a kasa mai tsarki.
Wani dan majalisar wakilai daga jihar Adamawa, Muhammad Basil, ya bukaci tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya ja baya da siyasa.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya yi yunkurin jawo gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri zuwa jam'iyyar APC. Sai dai, Bukola Saraki, ya yi masa martani.
Jihar Adamawa
Samu kari