Jihar Adamawa
A labarin nan, za a ji cewa Dele Momodu ya bayyana takaici a kan yadda 'yan jam'iyyar ADC suka gaza hada kai ballantana a canza Bola Tinubu a z2027.
A labarin nan, za a ji cewa wasu jiga-jigan ADC sun shiga matsala bayan an samu gagarumin sabani a tsakanin masoya Atiku Abubakar da Babachir Lawal.
Jagoran yan adawar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar ya yanki katin zama cikakken mamba a jam'iyyar hadaka watau ADC a mazabar Jada da ke jihar Adamawa.
A yau Litinin ne ake sa ran Atiku Abubakar zai shiga jam’iyyar ADC a mazabarsa ta Jada da ke Adamawa, bayan jinkiri na watanni. ADC ta bayyana dalilin jinkirin.
Gwamna Caleb Mutfwang na Filato da Gwamna Ahmadu Fintiri na Adamawa sun nesanta kansu daga korar Nyesom Wike da wasu jiga-jigan PDP daga cikin jam'iyyar.
A labarin nan, za a ji yadda wasu mata da suka buga gwagwarmaya a siyasar jihohinsu suka sha kasa a zaɓukan gwamnoni bayan sun tsaya takara a jam'iyyu daban-daban.
Hukumomin Najeriya sun ki mika Issa Tchiroma Bakary da ya buga takara da Paul Biya a zaben Kamaru. Kamaru na neman kama Bakary bayan zaben shugaban kasa.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal, ya sake sukar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan matsalar rashin tsaro. Ya ce bai damu da ita ba.
Rundunar 'yan sandan jihar Adamawa ta fito ta yi bayani kan rahotannin da ke cewa wasu 'yan ta'adda sun fille kan shugaban kungiyar kiristoci ta CAN.
Jihar Adamawa
Samu kari