Abun Bakin Ciki
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau I Jibrin ya yi alhinim rasuwar fitaccen dan siyasa a jihar Kano, Alhaji Hamza Darma a yau Juma'a.
Portugal ta haramta rufe fuska a wuraren jama’a, yayin da masu adawa suka ce dokar na iya ƙara kyamar Musulunci da wariya ga mata Musulmi a fadin kasar.
Wata amarya mai suna Khadija Sa’idu ta shiga hannun ‘yan sanda bayan zargin daba wa mijinta wuka har ya mutu sakamakon sabani kan zuwa wata liyafa.
An kama wani mutum a Ondo, bisa zargin kona ‘yarsa mai shekaru 10 saboda fitsarin kwance. Yarinyar ta samu munanan raunuka kuma tana bukatar karin tiyata.
Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya bukaci karin lokaci a kotun Amurka kan sakin bayanan binciken zarge-zargen fataucin miyagun kwayoyi.
Rahoton 'yan sanda ya ce walkiya ta kashe mata uku ciki har da mai juna biyu da mai jego a Bauchi, yayin da wani jariri mai kwanaki bakwai ya tsira da ransa.
An sanar da rasuwar Sheikh Mustapha Kamal Ahmad, limamin Alfeti a Kogi, inda al’ummar Musulmi ta yi jimamin rashinsa tare da yin addu’ar Allah Ya gafarta masa.
Limamin COCIN ya mutu bayan cizon maciji a ƙaramar hukumar Lantang a Plateau, yayin da aka gargadi manoma kan barazanar macizai masu dafi a Gamakai.
Gwamna Ademola Adeleke ya bayyana dalilin da ya sa ya ziyarci kabarin marigayi dan uwansa, Isiaka Adeleke, kafin ya kada kuri’a a zaben jihar Osun.
Abun Bakin Ciki
Samu kari