Abun Bakin Ciki
Iyalai sun tabbatar da rasuwar fitaccen dan diflomasiyyar Najeriya, Christopher Mbanefo, tsohon wakili a Majalisar dinkin duniya, ya mutu yana da shekaru 95.
Wata tankar mai ta fashe a gidan man Dass da ke jihar Bauchi, inda aka yi asarar kadarori na miliyoyin Naira. Jami'ai sun kashe gobarar tare da shawo kan lamarin.
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya sallami hadimansa guda hudu nan take bisa dukan kansilan Shamaki da ya bayyana a bidiyo mai yawo.
Tankar mai ta buge ayarin motar Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, a Ibadan, inda ta kashe wani jami’in da ke tare da su, Ibrahim Hussaini.
Gwamnatin Najeriya ta nuna alhini kan rasuwar tsohon Mataimakin Shugaban Angola, Fernando da Piedade Dias dos Santos, tana kiran sa ginshikin kwanciyar hankali.
Tsohon Kwamishinan Yaɗa Labarai na Jihar Edo, Charles Idahosa wanda kuma jigo ne jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ya rasu yana da shekaru 72 a duniya.
Gwamna Caleb Mutfwang ya je har gida ya yi ta'aziyyar rasuwar mukaddashin babban alkalin kotun shari'ar musulunci na jihar Filato, Mai Shari'a Umar Ibrahim.
Gwamnatin Jamhuriyar Benin ta tsare tsohon ministan tsaro, Candide Azannai, bisa zargin hannu a yunkurin juyin mulki da aka dakile a farkon Disambar 2025.
Tsohon Sanata mai wakiltar Delta ta Arewa, Peter Nwaoboshi, ya rasu, lamarin da ya jefa al’ummar jihar Delta, Anioma da Najeriya cikin alhinin rashinsa.
Abun Bakin Ciki
Samu kari