Abun Bakin Ciki
Ana zargin cewa wasu bata gari sun cinnawa sakatariyar karamar hukumar Eleme wuta awanni bayan rantsar da sababbin ciyamomin kananan hukumomin Ribas.
Tsohuwar Ministar harkokin mata, Mrs Pauline Tallen ta tafka babban rashin ɗanta guda daya tilo mai shekaru 42 da ake kira Richard a wani asibiti da ke Abuja.
Akalla gidaje 80 ne sukadulmiye a ruwa sakamakon ambaliyar da ta afku a karamar hukumar Langtang ta Kudu a jihar Filato. An nemi daukin gwamnatin jihar.
Gwamnatin jihar Kwara ta nemi mazauna yankunan tekuna da su yi kaura zuwa kan tudu yayin da ake ci gaba da zabga ruwan sama na tsawon kwanaki biyar.
Gwamnatin Ƙogi ta bayyana cewa mummunar ambaliyar da ta tarwatsa mutane a garuruwa 70 ta fi karfinta ita kaɗai, ta roƙi gwamnatin tarayya ta kawo ɗauki.
Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya yi magana bayan mutuwar matarsa, Mrs Patience Umo Eno inda ya ce zai yi kewar marigayiyar har karshen rayuwarsa.
Gwamnan jihar Kano, ya nuna alhininsa kan rasuwar tsohuwar 'yar jarida Hajiya Fatima Kilishi Yari. Mai tallafa masa kan hulda da jama'a da ne ga marigayiyar.
Rundunar yan sanda a jihar Anambra da ke Kudancin Najeriya ta yi jimamin mutuwar wasu jami'anta bayan harin yan bindiga da safiyar yau Alhamis 3 ga watan Oktoba.
Tsohon Ministan Sadarwa a Najeriya, Janar Tajudden Olanrewaju ya yi magana kan jita-jitar da ake yadawa cewa ya rasu inda ya ce yana nan da ransa tukuna.
Abun Bakin Ciki
Samu kari