Abun Bakin Ciki
Shugaba Bola Tinubu ya yi jimamin rasuwar babban limamim coci, Emmanuel Abiodun Alogbo, shugaban darikar Cherubim and Seraphim, tare da yabawa gudunmawarsa.
Jakadan Najeriya a Saudiyya ya bayyana dalilin da ya sa wasu ’yan Najeriya ke ci gaba da zama a gidajen yarin Saudiya bayan kammala hukuncin daurin su.
Dr. Adamu Mohammed Fika, tsohon Darakta Janar kuma Magatakardan Majalisar Tarayya na farko, ya rasu a Abuja. Za a yi jana'izarsa ranar Juma'a a Masallacin Kasa.
Fitaccen malamin Musulunci Mallam Haruna Dazigau Tijjani ya rasu a Maiduguri, yayin da al'umma ke alhinin rasuwarsa tare da tuna gudummawar da ya bayar.
'Yan bindiga sun kashe 'yan sintiri uku 'yan uwa a Riyom, Plateau, yayin sintirin dare, lamarin da ya jawo kira ga hukumomin tsaro su dauki mataki.
Shugaba Bola Tinubu ya yi alhinin rasuwar Cif Idowu Folorunsho Dada, mahaifin Segun Dada, yana yabawa rayuwarsa tare da mika sakon ta'aziyya ga iyalansa.
Ana zargin wasu fusatattun mutanen gari ake zargi sun kashe Hafse Ubale a Bauchi bisa zargin maita, yayin da 'yan sanda suka kama mutum guda daga cikinsu.
An yi jana'izar Habiba Ummi Lele, ɗalibar FULAFIA da ake zargin 'yan fashi sun kashe a Nasarawa, yayin da ake kira a ƙara matakan tsaro a yankin da abin ya faru.
Rabiu Musa Kwankwaso ya yi alhinin rasuwar fitaccen mawaki Muhammadu Buhari (Kosan Waka), ya yabawa gudunmawarsa tare da yi masa addu'ar samun Aljannatul Firdaus.
Abun Bakin Ciki
Samu kari