Abun Al Ajabi
Jita-jitar cewa masu katin rigakafin COVID-19 za su karɓi tallafin N75,000 ta haddasa cunkoso a sakatariyar ƙaramar hukumar Gumel da ke jihar Jigawa.
Wata farar saniya .mai suna “Donald Trump” a Bangladesh ta tsira daga yanka bayan gwamnati ta dakatar da hadayar saboda yawaitar sha’awar jama’a a intanet
Babbar kotun tarayya ta Najeriya ta tabbatar da rasuwar daya daga cikin alkalanta, Mai Shari'a Mohammed Yunusa bayan ya yi wata faduwa a cikin gidansa.
Wata tashar rediyo a Birtaniya ta nemi afuwar al'umma bayan kuskuren na’ura ya sanar da mutuwar Sarki Charles III a ranar Talata 19 ga watan Mayun 2026.
‘Yan sandan Katsina sun kama wani mutumi a Babban Asibitin Funtua bisa zargin yunkurin satar mahaifar sabon jariri domin amfani da ita wajen tsafi.
Mahmud Sadis Buba, wanda aka fi sani da Al-ajabin Zazzau, ya janye daga takarar kujerar wakilan tarayya ta Sabon Gari karkashin jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya.
Shaidu sun tabbatar da cewa adadin wadanda suka mutu ya haura 150 bayan harin jirgin sojin Najeriya a Kasuwar Tufa jihar Zamfara ranar Juma’a ce sun tabbatar.
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Chukwuma Charles Soludo, ya ki amincewa da bukatar Knights na Katolika na cewa gwamnati ta dauki nauyin yin riguna.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya firgita bayan ganin wani tsuntsu ya wuce ta saman shi, inda ya dauka wani hari aka kawo masa yana tsaka da bayani a White House.
Abun Al Ajabi
Samu kari