Abuja
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo ya ƙaryata rade-radin da ake cewa ya nemi wa'adi na uku a karshen mulkinsa inda ya ce da yana so da ya yi.
Kamfanin sadarwa na MTN a Najeriya ya yi asarar sama da wayoyin sadarwa 6,000 tsakanin shekarar 2022 zuwa 2023, da suka kai kimanin kudi Naira biliyan 11.
Yan Najeriya sun yi martani bayan Bola Tinubu ya kori ministoci. An bukaci Bola Tinubu ya kori Nyesom Wike, Bello Matawalle da ministan makamashi.
Mai magana da yawun kamfanin na NNPC, Olufemi Soneye ya tabbatar da cewa jirgin mai saukar ungulu da ya yi hatsari a Ribas mallakin kamfanin East Winds ne.
Ministan makamashi, Adebayo Adelabu ya yi magana kan sauran Ministoci da aka sallama inda ya yabawa Bola Tinubu kan daukar matakin da ya yi a gwamnatinsa.
Tsohon shugaban hukumar zabe a Najeriya, Farfesa Humphrey Nwosu ya riga mu gidan gaskiya a birnin Virginia da ke Amurka yana da shekaru 83 a duniya.
Tsohuwar Ministar harkokin mata, Uju Kennedy Ohanenye ta yi magana awanni kadan bayan sallamar ta daga mukaminta inda ta yi godiya ga Shugaba Bola Tinubu.
Shugaban jam'iyyar APC, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci samar da doka da za ta ba mataimakan gwamnoni iko da ayyukansu na musamman a Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya yi sauye-sauye a mukaman Ministoci a gwamnatinsa bayan korafe-korafen yan Najeriya inda ya sallami wasu guda biyar.
Abuja
Samu kari