Abuja
Ministar harkokin mata a gwamnatin Shugaba Bola Tinubu, Imaan Sulaiman-Ibrahim ta ziyarci yaran da aka tsare saboda zanga-zangar da aka yi a watan Agusta.
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan daga jihar Kogi ta yi Allah wadai da tsare ƙananan yara babu ka'ida inda ta bukaci a yi bincike domin hukunta masu hannu a lamarin.
Ana da labari Gwamnati ta tuhumi yaran da aka kama a zanga-zanga da zargin cin amanar ƙasa. Jama’a sun yi Allah Wadai da Gwamnatin Tinubu saboda maka su a kotu.
Khalid Aminu,daya daga cikin wadanda su ka fito zanga zangar adawa da yunwa na kwanaki 10 a watan Agusta ya shaki iska bayan kwanaki 60 a hannun DSS.
Kungiyar Amnesty ta bukaci gwamnatin Bola Tinubu ta gaggauta sakin yaran Arewa da ka kama aka gurfanar da su saboda sun fito zanga zangar tsadar rayuwa.
Sanata ya bukaci a ba mutane damar mallakar bindiga domin kare kansu daga sharrin yan bindiga a Najeriya. Sanata Ned Nwoko ya ce mallakar makami na da kyau.
Gwamnonin APC a Najeriya sun bayyana tasirin tsare-tsaren Shugaba Bola Tinubu yayin da ake cikin halin kunci inda suka ce akwai haske nan gaba kadan.
Gwamnatin Tarayya ta yi martani da gwamnoni suka ki amincewa da kudirin rarraba harajin VAT da ke gaban Majalisa inda suka ce zai jefa al'umma cikin kunci.
Yayin taronsu da sarakunan gargajiya, gwamnoni sun fitar da matsaya kan ba sarakunan gargajiya damar ba da gudunmawa a kundin tsarin mulki wurin kawo sauyi.
Abuja
Samu kari