Abuja
Gwamna Seyi Makinde ya ce PDP za ta gyara kanta da Najeriya, yana mai kira ga hadin kai, yayin da Sanata Saraki ya bukaci guje dogon buri gabanin zaben 2027.
Kungiyoyin yaki da cin hanci sun taso shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Ganduje a gaba inda suka bukaci hukumar bukaci EFCC ta cafke shi kan cin hanci.
Rundunar tsaro ta tabbatar da cewa wasu yan bindiga da dama sun nuna sha'awar ajiye makamansu musamman a Arewa ta Tsakiya bayan shan wuta daga sojoji.
Bayan yada rade-radin mutuwar Sanata Rochas Okorocha, Hadimin tsohon gwamnan jihar Imo ya yi martani kan labarin inda ya ce karya ce tsagwaronta.
Gwamnatin tarayya ta ce ta gano matsalar da ke jawo yawan lalacewar wutar lantarki a Najeriya bayan kasa ta sake fadawa duhu a karo na 10 a shekarar 2024.
Gwamnatin jihar Kaduna ta tarbi yara 39 da gwamnatin Bola Tinubu ta sako kan zargin tsunduma zanga-zanga inda aka ba su kyautar N100,000 da sababbin wayoyi.
Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da shirin ba da basuka har N75bn ga kananan yan kasuwa domin bunkasa tattalin arziki da kuma inganta harkokin kasuwancinsu.
Ministan tsaro a Najeriya, Badaru Abubakar da Bello Matawalle sun yi alhinin mutuwar hafsan sojojin Najeriya inda suka jajantawa Shugaba Bola Tinubu.
Yayan Namadi Sambo, tsohon mataimakin shugaban kasa a mulkin Goodluck Jonathan mai suna Alhaji Sulaiman Sambo ya rasu yana da shekaru 82 a duniya.
Abuja
Samu kari