Abuja
Mata da maza daga Zamfara suka gudanar da zanga-zanga a Abuja, sun roƙi Tinubu ya kori Matawalle daga matsayin minista kan zargin alaka da 'yan bindiga.
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya dawo Abuja bayan halartar taron gaggawa a Saudiyya, inda ya goyi bayan tsagaita wuta da lumana tsakanin Isra’ila da Falasɗinu.
Kungiyar IPMAN ta yi alkawarin karyewar farashin man fetur bayan ta yi yarjejeniya da matatar Dangote. IPMAN ta ce fetur mai rahusa zai wadata a Najeriya
Tsohon shugaban jam'iyyar PDP reshen babban birnin tarayya Abuja, Alhaji Alhassan Gwagwa ya kwanata dama yana da shekaru 81 a duniya ranar Litinin.
Shugaban majalisar wakilai, Rt Hon. Tajudeen Abbas ya bayyana cewa galibin ƴam Najeriya ba su fahimci nauyin da ƙe kan ƴan majalisa a tsarin demokuraɗiyya ba.
Kamfanin wutar lantarki na Najeriya (TCN) ya sanar da cewa wasu 'yan ta'adda sun farmaki turken wutar lantarki mai karfin 330kV na Lokoja-Gwagwalada.
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, ya ce babu zanga-zangar da za ta hana aikin rusa gine gine domin tsabtace Abuja, duk da korafe-korafen da ake yi.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Atiku Abubakar ya fadi wanda ya yi kokarin sulhunta shi da Olusegun Obasanjo a lokacin mulkinsu a Najeriya.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo ya ce kwata-kwata bai da wata jam'iyyar siyasa da yake goyon baya inda ya ba yan Najeriya shawara.
Abuja
Samu kari