Abuja
Hadimin Bola Tinubu a bangaren sadarwa, Bayo Onanuga ya fayyacewa sabon hadimin shugaban kasa, Daniel Bwala matsayinsa a cikin masu magana da yawun shugaban kasa.
Majalisar wakilai ta fara bahasi kan kudirin haraji da Bola Tinubu ya tura mata. Majalisar ta ce za ta duba wuraren da ya kamata ta gyara yayin zaman da ta yi.
Sanata Mohammed Ali Ndume da ke wakiltar Borno ta Kudu ya bukaci Daniel Bwala ya nemi gafarar mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima kan abin da ya yi masa.
Wani tsohon dan takarar shugaban kasa a APC, Tunde Omosebi ya gamu da fushin mai gidan haya inda aka fatattake shi kan rashin biyan kudi na tsawon shekaru.
Hukumar shari'a da kasa (NJC) ta dakatar da wasu alkalan manyan kotun jihohin Anambra da kuma Rivers inda suka bukaci ritayar dole ga wasu a jihohin Imo da Yobe.
Bayan shafe kwanaki biyu ana bukukuwan jana'iza, an birne gawar marigayi hafsan sojojin ƙasa ta Najeriya, Taoreed Lagbaja a gaban manyan ƙasa a Abuja.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya ce naɗin COAS Laftanar Janar Taoreed Lagbaja na ɗaya daga cikin naɗe-naɗe mafi kyau da ya yi bayan hawansa mulki.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa miliyoyin 'yan Najeriya ne za su amfana da shirye shiryen Shugaba Bola Tinubu na dogon lokaci. Minista Mogammed Idris ya fadi haka.
Ministan birnin tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya dakatar da shugaban hukumar FCDA, Injiniya Shehu Hadi Ahmad. An umarci Shehu ya mika mulki cikin gaggawa.
Abuja
Samu kari