Abuja
Gwamnatin Tarayya ta yi martani da gwamnoni suka ki amincewa da kudirin rarraba harajin VAT da ke gaban Majalisa inda suka ce zai jefa al'umma cikin kunci.
Yayin taronsu da sarakunan gargajiya, gwamnoni sun fitar da matsaya kan ba sarakunan gargajiya damar ba da gudunmawa a kundin tsarin mulki wurin kawo sauyi.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin mukaddashin hafsan sojojin Najeriya, Manjo-janar, Olufemi Olatubosun Oluyede yayin da Laftanar-janar, Taoreed Lagbaja ke jinya
Shugaban Majalisar, Godswill Akpabio ya gargadi wani sanata kan yaba kyawun Bianca Ojukwu da ake tantancewa a matsayin Minista bayan Bola Tinubu ya nada su.
Gwamnonin Najeriya, sarakunan gargajiya suna ganawa da Bola Tinubu a fadar shugaban kasa. Shugabannin sun saka labule ne kan tsadar rayuwa a Najeriya
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike ya bayyana cewa ba sayar da filaye yaje yi a Abuja ba. Ya nuna cewa yaje samar da ababen more rayuwa ne.
Kamfanin man fetur na Najeriya (NNPCL) ya sake kara farashin man fetur a Najeriya. A birnin tarayya Abuja litar mai ta koma N1,050 maimakon N1,030.
Jam'iyyar APC reshen jihar Osun ta fatattaki tsohon gwamna, Ogbeni Rauf Aregbesola daga cikinta kan zargin cin dunduniyarta da kuma ƙaddara ta gida biyu.
Kungiyar matasan APC ta nuna damuwa bayan an sallami tsohon karamin Ministan gidaje da raya birane, Abdullahi T. Gwarzo daga mukaminsa a makon jiya.
Abuja
Samu kari