Abuja
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi afuwa ga wasu 'yan Najeriya. Shugaban kasan ya yi afuwar ne bayan samun shawarwari daga wajen wani kwamiti.
Shugaba Tinubu ya jagoranci zaman majalisar koli karo na farko ba tare da Buhari ba, inda aka amince da Farfesa Joash Amupitan a matsayin sabon shugaban INEC.
Premium Times ta ce za ta gurfanar da kakakin tsohon minista Robert Ngwu a kotu kan zargin karɓar cin hancin N100m, yayin da Nnaji ya yi murabus daga mukaminsa.
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya sun samu nasarar cafke wasu mutane da ake zargin akwai hannunsu kan kisan da aka yi wata 'yar jarida a birnin tarayya Abuja.
Hukumar yankin birnin tarayya Abuja (AMAC) ta ce ba gudu ba ja da baya wajen karbar haraji daga mutanen da ke da radiyo da talabijin a gida ko wuraren aiki.
Taraba, Kogi da wasu jihohin Arewa za su samu ruwan sama a yau Alhamis yayin da ake bankwana da damina. An gargadi mutane su shirya wa ambaliya a yankunansu.
Ma'aikatan kungiyoyin SSANU da NASU sun shirya gudanar da zanga-zangar kwana ɗaya a Alhamis 9 ga watan Oktobar 2025 domin neman hakkokinsu daga gwamnati.
Rikicin da ya kunno kai a tsakanin jam'iyyun adawa a Majalisar Wakilai na dab da zuwa karshe bayan Shugabanta, Rt. Hon Tajudeen Abbas ya tsoma baki a lamarin.
Ana hasashen Bola Tinubu zai nada sabon shugaban INEC bayan Farfesa Mahmood Yakubu ya bayyana dalilin ajiye mukaminsa na shugaban hukumar a jiya Talata.
Abuja
Samu kari