Abuja
Ministan Yaɗa Labarai, Mohammed Idris, ya ce labaran karya da bayanan bogi na taimaka wa masu laifi wajen haddasa rashin tsaro da raba kan al'umma.
Remi Tinubu ta nemi haɗin kan Saudiyya domin inganta ilimin Almajirai, tana mai gargadin cewa rashin iliminsu na iya zama barazana ga tsaron Najeriya.
Rahoto ya nuna hukumomin gwamnati sun ware kusan naira biliyan 400 a kasafin 2026 domin masallatai, fadodi da dakunan taro, yayin da masana suka soki tsarin.
Sarkin Musulmi ya ce Fulani ba masu laifi ba ne, ya bukaci a daina danganta garkuwa da mutane da su, tare da alkawarin haɗin gwiwa da jami'an tsaro.
Rundunar sojin Najeriya ta samu lambar yabo a matsayin mafi ƙwarewa a Afirka wajen yaƙi da ta'addanci, yayin da COAS ya sadaukar da nasarar ga sojojin da suka rasu.
Rahotanni sun ce Kanal Mohammed Ma’aji ya bai wa malaman Musulunci miliyoyin Naira domin addu'a, yayin da malaman suka ce sun yi kokarin hana shirin juyin mulki.
Rundunar 'yan sandan Abuja ta musanta rahotannin harin da aka ce an kai wa wani kanal a FCT, tana cewa bincike ya tabbatar da cewa lamarin ya faru ne a Nasarawa.
Wasu mahara sun kashe Kanal Abdussalam Ude na rundunar sojin Najeriya a gidansa da ke Abuja, yayin da matarsa da wasu mutum biyu suka samu raunukan harbin bindiga.
Kotun daukaka kara ta soke hukuncin Babbar Kotun Tarayya da ya umurci INEC ta soke rajistar ADC da wasu jam'iyyu hudu, tana mai cewa karar ba ta da inganci.
Abuja
Samu kari