Abuja
Masana'antar shirya fina-fina ta Nollywood ta tafka babban rashin jarumi kuma furodusa mai suna Charles Owoyemi bayan ya sha fama da gajeruwar jinya.
Rundunar 'yan sanda ta tura jami'anta akalla 4,200 birnin Tarayya Abuja domin dakile miyagu da za su shiga zanga-zanga da matasa ke shirin yi a Najeriya.
Kwamishinan ƴan sandan birnin tarayya Abuja ya tabbatar da cafke mutum biyu da ake zargin da fashi da makami bayan kashe abokansu biyu a Mabushi.
Kungiyar 'yan kasuwa ta kasa (TUC) ta bayyana cewa ba ta kira kowa ya fito zanga-zanga ba, amma dokar kasa ta bawa kowa damar ya fito ya yi zanga-zangar lumana.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya saka labule da malaman addinin Musulunci na bangaren Izala da Darika. An tattauna batutuwan da suka shafi zanga-zanga da tattali.
Sarkin Musulmi, Sultan Sa'ad Abubakar ya jagoranci sarakunan gargajiya ciki har da Ooni na Ife, Oba Adeyeye Ogunwusi domin ganawa da Bola Tinubu a Abuja.
Rahotanni sun nuna cewa gwamnonin Najeriya sun haɗu a sakatariyar kungiyar gwamnonin ta ƙasa NGF da ke Abuja, ana sa ran za su yi magana kan abubuwa uku.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ko kadan bata son matasa su gudanar d azanga-zanga a fadin kasar nan, saboda wasu za su iya tayar da rikici a kasa.
Matar marigayi tsohon shugaban kasa, Janar Sani Abacha, Mariam Abacha da babban dansa, Mohammed Abacha sun dauki matakin bayan kwace kadarar mahaifinsu a Abuja.
Abuja
Samu kari