Abuja
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta hannun kakakinta, Muyiwa Adejobi, ta bayyana cewa ba za ta iya cafke dukkanin masu aikata laifuka ba a lokaci daya.
Rahotanni sun bayyaɓa cewa tun da duku-duku matasa masu zanga zanga sun fito kan tituna a babban birnin tarayya Abuja duk da tulin jami'an tsaro da aka jibge.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta fito ta yi karin haske kan dalilin jami'anta na kai samame a hedkwatar kungiyar kwadago ta kasa da ke babban birnin tarayya Abuja.
Mataimakin shugaban kasar, Kashim Shettima ya bayyana shirye-shiryen Bola Tinubu kan matasa inda sha alwashin cigaba da tafiya da su a wannan gwamnati.
Kungiyar Arewa Young Leaders Forum (AYLF) ta bukaci gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed da ya janye kalamansa tare da neman afuwar Shugaba Tinubu.
Kwamitin gudanar da na masu zanga-zanga a jihar Lagos ta bukaci Bola Tinubu ya sallami Kayode Egbetokun daga mukaminsa kan zargin kisan gilla a Najeriya.
Yayin da ake cikin jimamin rashin ƴan Majalisar Tarayya a kwanakin nan, an sake tafka babban rashi bayan rasuwar tsohon dan Majalisar, Wole Diya a Lagos.
Ministan ayyuka, David Umahi, ya ce gwamnatin tarayya za ta biya kamfanin Julius Berger N20bn duk wata domin kammala aikin da ya ke yi na gina titin Abuja zuwa Kano.
Majalisar Wakilia ta yi martani kan rashin cikawa 'yan Najeriya alkawari na tallafawa talakawa da rabin albashin mambobinta da ta yi a watan Yulin 2024.
Abuja
Samu kari