Abuja
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta yi nasarar kamata wata mata mai shekara 30 dauke da bindiga za ta kaiwa wani hatsabibin dan fashi da ya addabi jihar Katsina.
Hajiya Hauwa Kulu Muhammadu Jega, mahaifiyar tsohon shugaban hukumar zaɓe ta ƙasa INEC ta rasu, za a yi jana'iza da karfe 1:30 na rana yau Asabar a Abuja.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta fito ta yi martani kan rahotannin da ke cewa za a sauke Abdullahi Umar Ganduje daga matsayin shugabanta na kasa.
Majalisar dattawa ta fito ta yi magana kan albashin da ake biyan sanatoci duk wata. Majalisar ta bayyana cewa ba N21m ake ba su a matsayin albashi ba.
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta sanya 12 ga watan Satumbar 2024 a matsayin ranar gudanar da babban taronta na masu ruwa da tsaki (NEC) a Abuja.
Hukumar kula da albashi da alawus na Tarayya (NSIWC) ta lissafa yadda kananan ma'aikata za su samu albashi bayan Gwamnatin Tarayya ta amince da biyan karin albashi.
Bello Habib Galadanci wanda aka fi sani da Dan Bello ya fito ya caccaki manufofin da gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta kawo a kasar nan.
Gwamnatin tarayya ta shawarci masu son a canza gwamnati a kasar nan da su jira har sai lokacin zaben 2027. Dele Alake ne ya ba da wannan shawarar.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya yi nasara a bukatar da ya shigar gaban kotu kan masu zanga zanga da ke shirin ci gaba da yin zanga zanga bayan karewar kwanaki 10.
Abuja
Samu kari