Abuja
Kamfanonin masu zirga-zirga da jiragen sama sun fara barazanar tafiya yajin aiki a Najeriya saboda tsadar man da suke amfani da shi a fadin kasar nan.
Hukumar IMF na shirin bai wa Najeriya da wasu ƙasashe tallafin $50bn domin rage raɗadin da rikicin Gabas ta Tsakiya ya haddasa. An gargadi Najeriya kan ciwo bashi.
Wani rahoton da aka samu daga hukumar kwastom ta Najeriya ya nuna cewa wasu 'yan ta'adda na shirin kai hari Abuja da jihar Neja, za su farmaki wurare.
Bincike ya nuna iƙirarin sojojin Amurka sun kama ƴan Najeriya 8 masu tallafa wa ta’addanci ƙarya ne. An gano Amurka ta sanya takunkumi kan mutane 8 ne kawai.
Gwamnan jihar Bayelsa, Sanata Douye Diri ya maimaita kiran ba gwamnoni da shugaban kasa damar yin wa'adim shekara shida daya tilo ba tare da tazarce ba.
Shuaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya sanar da cewa tsoron barazanar Iran ne ta sanya Amurka rage jami'anta a Najeriya a kwanakin baya.
A labarin nan, da a ji cewa jigo a ADC, Hajiya Naja'atu Muhammad ta ce zabe mai zuwa zai zama tsakanin ƴan Najeriya ne da kuma zalunci da ta ce ana masu.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana dalilan da ya sanya sojojin sama suka kai hari a kasuwar Jilli da ke jihar Borno tare da ba da umarnin gudanar da bincike.
Jam'iyyar ADC a zargi hukumar FCDA da Nyesom Wike kan yunkurin hana ta amfani da wajen da ta karb haya domin tarnta na kasa a Abuja. Atiku ya yi magana.
Abuja
Samu kari