Abuja
Dr. Ibrahim Jalo Jalingo ya sanar da taron International Conference na Izala a Abuja tare da gayyatar Sheikh Sani Yahaya Jingir, lamarin da ya jawo martanin jama'a.
A labarin nan, za a ji cewa akwai wasu daga cikin kadarorin Abubakar Malami da kotu ta bayar da umarnin a kwace a jihar Kano, an hano yadda ake ciki.
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta tabbatar da binciken AIG Moshood Jimoh kan zarge-zargen VeryDarkMan, yayin da ta ce batun laifi yana gaban kotu.
Shugaba Bola Tinubu ya yi alhinin rasuwar Cif Idowu Folorunsho Dada, mahaifin Segun Dada, yana yabawa rayuwarsa tare da mika sakon ta'aziyya ga iyalansa.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce gwamnatin Abuja na shirin hana okada da adaidaita sahu a wasu sassan birnin saboda matsalar tsaro da rahotannin jami'an tsaro.
Hukumar Kwastam a Najeriya ta sanar da fara daukar ma'aikata duk shekara, tare da bayyana cewa za ta bude daukar ma'aikatan 2026 daga baya a bana.
Bincike ya tabbatar da cewa mai alfarma Sarkin Musulmi bai goyi bayan Tinubu a zaɓen 2027 ba. Bidiyon da ake yaɗawa an fitar da shi daga mahallinsa.
Kungiyar Arewa Think Thank, ATT ta soki NCEF kan bukatar Tinubu ya hakura da takarar 2027, tana cewa 'yan Najeriya kadai ke da ikon zabar shugaban kasa.
Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar da kare 'yancin addini, ya yabawa Ansar-Ud-Deen bisa gudunmawar ci gaban kasa tare da ƙarfafa haɗin gwiwar ƙungiyoyin addini.
Abuja
Samu kari