Abuja
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bukaci abokan arziki da yan uwa su kashe kudinsu a gidajen marayu madadin taya shi murnar zagayowar ranar haihuwarsa.
Babu sunann dukkanin jihohin Arewa maso Yamma da maso Gabas a yayin da kungiyar nazarin fasaha ta kasa (NTSG) ta fitar da jerin jahohi takwas mafi tsafta a 2024.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya tashi daga birnin taraya Abuja zuwa Beijin na ƙasar China, fadar shugaban kasa ta ce zai tsaya a UAE kafin ya ƙarisa.
Shugaban yan kwadago, Joe Ajaero ya ce ba gudu ba ja da baya yayin jawabin da ya yi bayan ganawa da yan sanda a Abuja. NLC za ta cigaba da matsawa gwamnati.
Tsohon daraktan hukumar DSS, Mike Ejiofor ya yi martani tare da fatali da bidiyon da ake yadawa cewa wasu na murnar korar tsohon shugaban hukumar, Yusuf Bichi.
Hukumar NCC ta fitar da sanarwa inda ta sanya 14 ga watan Satumbar 2024 a matsayin ranar karshe kan hada layukan kira da lambar NIN a fadin Najeriya.
Dan jarida mazaunin Burtaniya, Jaafar Jaafar ya fadi illar da tsohon shugaban DSS, Yusuf Bichi ya yi ga hukumar lokacin shugabancinsa kafin ya yi murabus.
Wani sojan saman Najeriya, Abdulrashid Muhamad ya harbe dan tsohon shugaban sojojin saman Najeriya mai suna Aminu a birnin tarayya Abuja ya sace motarsa.
Rundunar 'yan sandan kasar nan ta yi holin wasu 'yan shi'a da ake zargi da hannu wajen kisan jami'anta guda biyu da wani mai sayar da kaya a shago
Abuja
Samu kari