Abuja
Ministan shari'a kuma babban lauyan gwamnatin tarayya, Lateef Fagbemi ya goyi bayan soke rajistar babbar jam'iyyar adawa ta ADC da wasu jam'iyyu hudu.
Shugaban jam'iyyar ADC, David Mark, ya tabbatar wa mambobinsu cewa jam'iyyar za ta shiga zabukan 2027 duk da hukuncin kotun da ya shafi kwamitinta na riko.
Shugaba Bola Tinubu ya nada Rabiu Abdullahi Umar a matsayin sabon shugaban hukumar NMDPRA bayan tsige Saidu Mohammed domin karfafa fannin man fetur.
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Juma’a, 1 ga watan Mayun 2026, a matsayin ranar hutu domin bikin Ranar Ma’aikata ta Duniya da jinjina wa jajircewar ma’aikata.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kyauta ga sababbin jakadun Najeriya. Shugaban kasar ya gwangwaje su da filaye a babban birnin tarayya Abuja.
Hukumar yaki da rashawa watau EFCC ta tabbatar da cewa ta gudanar da bincike kan Fasto Jerry Eze bayan gano yadda yake samun kudi daga kasashen ketare.
Hukumar NiMet ta yi hasashen ruwan sama da tsawa a sassa da dama na Najeriya a yau Laraba, tare da gargaɗin hazo a arewa da guguwa a kudancin ƙasar.
Sanata Ireti Kingibe ta yi zargin cewa an canza wasu muhimman sassa na Dokar Zaɓe ta 2026 bayan majalisa ta gama aiki akai, musamman kan tsaron takardun ƙuri'a.
An tabbatar da mutuwar jarumin masana'antar shirya fina-finai ta Nollywood, Solomon Akiyesi bayan ya kwanta barci a Abuja, an fara tura sakon ta'aziyya ga iyalansa.
Abuja
Samu kari