Abuja
Kotun Abuja ta ba da umarnin ƙwace kadarori guda 9 na Timipre Sylva zuwa hannun Gwamnatin Tarayya a ranar 7 ga Mayu, 2026, bisa zargin haramtacciyar hanya.
NiMET ta yi gargaɗin zafi mai tsanani (45°C) a Najeriya, tana jan kunnen jama'a kan sankarau da bugun zafi, tare da ba da shawarar shan ruwa da zama a sanyi.
An yi musayar yawu mai zafi tsakanin shugaban Majalisar dattawa, Godswill Akpabio da Sanata Adams Oshiomhole a zaman sanatoci, lamarin ya dauki lokaci.
Tsohon gwamnan Bayelsa kuma tsohon karamin ministan man fetur, Mista Timipre Sylva, ya rasa babban yayansa, Cif Johnbull Anagha Sylva, ranar Laraba.
INEC ta yi watsi da neman soke rajistar jam'iyyar ADC a gaban kotu, tana mai cewa matakin bai dace da doka ba, yayin da hadimin Atiku ya yi martani.
Majiyoyi sun ce daya daga cikin masu aiki a Aso Rock mai suna Zekari Umoru ya shaida wa kotu cewa abokan tuhumarsa sun ruɗe shi cikin zargin shirya juyin mulki.
Sanata Oshiomhole ya buƙaci gwamnatin tarayya ta soke lasisin MTN da DSTV a matsayin martani ga hare-haren kyamar baki da ake kai wa ƴan Najeriya a Afirka ta Kudu.
Masu zanga-zanga sun mamaye kotu a Abuja domin gargaɗin Shugaba Tinubu kan tsoma baki a shari'a da kuma yunƙurin soke rajistar jam'iyyun siyasa gabanin 2027.
Majalisar Amintattu (BoT) ta tsagin Tanimu Turaki da aka rushe ta nada shugabannin jam'iyyar PDP na rikon kwarya bisa tanadin kunndik tsarin mulkin jam'iyya.
Abuja
Samu kari