Abuja
Karamin Ministan muhalli a Najeriya, Iziaq Kunle Salako ya bayyana himmatuwar Shugaba Bola Tinubu wurin kawo karshen halin kunci da ake ciki a kasar.
Wata kungiyar matasa a Arewa ta janye daga shiga zanga-zangar da ake shirin yi a ranar Talata 1 ga watan Oktoban 2024 inda ta shawarci sauran matasa kan haka.
Tsohon gwamnan jihar Rivers kuma Ministan Abuja, Nyesom Wike ya gorantawa Gwamna Siminalayi Fubara bayan tabbatar da shi a matsayin gwamnan jihar.
Yayin da ake shirin shiga zanga-zanga a ranar Talata 1 ga watan Oktoban 2024, Gwamnatin Tarayya ta gurfanar da matasa kan zargin hannu a zanga-zangar watan Agusta.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a Najeriya, Omoyele Sowore ya ce babu mai hana su fita zanga-zanga a ranar 1 ga watan Oktoban 2024 inda ya ce ana cikin kunci.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, Namadi Sambo, Etsu na Nufe, Abdulsalami da sauransu sun haɗu a masallacin Jumu'a kuma an yiwa Najeriya addu'o'i a Abuja.
Hukumar yaki da cin hanci (EFCC) ta kama tsohon gwamnan jihar Taraba, Architect Darius Ishaku kan badakalar N27bn a yau Juma'a 27 ga watan Satumbar 2024.
Ministan Abuja, Wike ya nada Dr. Samuel Atang a matsayin hadiminsa na musamman a bangaren gudanarwa yayin da ake jita-jitar korar wasu Ministoci.
Bayan rahotanni sun tabbatar da fara biyan mafi ƙarancin albashi, Gwamnatin Tarayya ta fitar da tsarin yadda kowane ma'aikaci zai samu a shekara.
Abuja
Samu kari