Abuja
A labarin nan, za a ji cewa jagoran NDC na kasa, Henry Seriake Dickson ya zauna da Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso da sauran jagororin Kwankwasiyya a kan rikicin Kano.
Majalisar Dattawa ta soki shugaban hukumar SEDC, Mark Okoye, kan zargin almubazzaranci da kuɗaɗen kasafin kuɗin 2025, inda ta bukaci ƙarin bayani.
Hukumar EFCC ta gurfanar da wani boka da matarsa a kotun tarayya da ke Ado-Ekiti bisa zargin damfarar kusan Naira biliyan biyu daga wata bazawara.
Hauhawar farashin gas a Abuja ya tilasta wa gidaje da masu sana’o’in abinci komawa amfani da gawayi da itace yayin da mazauna suka bukaci gwamnati ta dauki mataki.
Babbar Kotun Tarayya ta ayyana shirin N110 biliyan na sayen motocin SUV da alawus na Majalisar Tarayya a matsayin haramun, inda ta ce ya saba dokoki.
Hadimin tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufa'i ya ce idanuwan shi sun kumbura suna masa kaikayi amma an hana shi ganawa da likita duk da umarnin da kotu ta bayar.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC ta bankado wanda ya saci bayanan katin zabe tare da mika wa hadimin Nyesom Wike.
Hukumar INEC ta gargadi jam’iyyun siyasa cewa duk wata zaɓen fidda gwani da aka gudanar bayan ranar 30 ga Mayun 2026 ba za ta yi amfani da shi ba.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun shiga birnin tarayya Abuja dauke da manyan makamai sun sace mutum hudu tare da kashe wani dan banga da ke tsaron jama'a.
Abuja
Samu kari