Abuja
Mazauna yankin Bwari a babban birnin tarayya Abuja sun shiga firgici bayan gano gawar wata mata da aka cire wa kai a wani gini da ba a kammala ba.
Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa Janar Abdulsalami Abubakar na ƙoƙarin ganin an saki MKO Abiola kafin rasuwarsa ta zo ba zato ba tsammani.
Masu zanga-zanga kan tabarbrewar tsaron Najeriya sun sake fitowa a rana ta uku a Abuja, sun toshe titin Karu-Nyanya domin jawo hankalin gwamnatin tarayya.
Iyalan Hajiya Fatima Ladi Binta Musa Musawa sun sanar da rasuwarta, wadda ita ce mahaifiyar ministar Fasaha, Al’adu, Yawon Bude Ido ta Najeriya a Abuja.
Tsohon minista, Isa Pantami, ya tabbatar da rasuwar Hon. Yaya Bauchi Tongo wanda ke wakiltar Gombe, Kwami da Funakaye a majalisar wakilan Najeriya.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya umarci Kwamitin Musamman kan Wutar Lantarki ya ware bashin Naira tiriliyan hudu domin biyan tsofaffin basussuka a bangaren.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya nuna cewa ba laifi ba ne a caccaki gwamnatin shi amma ba ya so 'uyan kasa su yanke kauna kan cigaban Najeriya.
Majalisar Dattawa a Najeriya ta umarci hukumomin tsaro da na leken asiri su gano tare da cafke 'yan bindiga da 'yan ta'adda masu nuna kudade a TikTok.
Majalisar wakilai ta amince da kudirin kafa rundunar ‘yan sandan jihohi a Najeriya bayan ‘yan majalisa 288 sun kada kuri'ar goyon bayan wannan kudiri.
Abuja
Samu kari