Abuja
Kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF) ta karbi bayanai tare da amince wa da kudirin kafa rundunar yan sandan jihohi yayin da tsaro ke kara tabarbarewa.
Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da sabuwat tashar talabijin da za a rika kallo kyauta domin bunkasa fasahar zamani. Ta samar da tashohi sama da 100 na kyauta.
Gwamnatin tarayya ta ware kimanin N50m domin tallafa wa masu fama da cutar daji, inda za a ba kowane wanda ya cancanta akalla tallafin Naira 100,000.
Wasu mambobin Majalisar Wakilai sun zargi gwamnatin Bola Tinubu da fifita siyasar zaɓen 2027 kan magance matsalolin tsaro, tattalin arziki da dimokuraɗiyya.
Gwamnan Ebonyi, Francis Nwifuru, ya soki wasu gwamnonin APC da ake zargi sun yi ƙoƙarin cire Hope Uzodimma daga shugabancin kungiyar gwamnonin jam'iyyar.
Ma'aikatar ilimi ta kasa ta yi magana kan rade-radin cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu za ta rusa hukumar NBAIS da ke amfanar da ɗalibai Musulmi a Najeriya.
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta dakatar da hukumar INEC daga aiwatar da hukuncin da ya umarci soke rajistar ADC da wasu jam’iyyun siyasa biyar.
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ci tarar ADC da sakatarenta na kasa, Rauf Aregbesola, N1m bayan ta yi watsi da bukatar cire mai shari’a daga karar da ake yi.
Hukumar zaɓe ta INEC ta garzaya Kotun Daukaka Kara a Abuja domin neman dakatar da aiwatar da hukuncin da ya soke rijistar ADC da wasu jam'iyyu hudu.
Abuja
Samu kari