Jihar Abia
Wasu miyagun ƴan bindiga sun yi awon gaba da shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Abia, Farfesa George Chima a gidansa da ke jihar Imo,
Yayin da ake cece-kuce kan kudirin haraji, Sanata Orji Kalu ya bukaci gwamnoni su rage siyan motocin alfarma, su ba da himma kan jan hankalin masu zuba jari.
Jam'iyyar LP ta musanta raɗe-raɗin da ke yawo a kafafen watsa labarai cewa Gwamna Alex Otti na jihar Abia na shirin komawa APC gabanin babban zaɓen 2027.
Jam’iyyar PDP a jihar Abia ta gano dalilin faduwarta zaben 2023. Shugaban jam’iyyar ya yi kira da a yafewa juna, yana mai tabbatar da dawowar nasararsu.
Gwamnatin Abia ta amince da karin albashi ga sarakunan gargajiya, sake fasalin gudanarwarsu da kuma daukar matakan dakile tuki a hanyar da ba ta dace ba.
Shugaban PDP a jihar Abia, Hon Abraham Amah ya katyata rahoton da ke yawo cewa Ƴam majalisa 12 na shirin ficewa daga jam'iyyar zuwa wata, ya ce abin dariya ne.
Sanata Orji Uzor Kalu da ke wakiltar Abia ta Arewa ya tarbi mutane sama da 8,000 da suka sauya sheka zuwa jam'iyyar APC daga sauran jam'iyyun siyasa a jihar.
Jam'iyyar PDP a jihar Abia, Kelvin Jumbo Onumah ya sauya sheka zuwa APC tare da dubannin magoya bayansa, ya ce zai ba da gudummuwa wajen kawo ci gaba.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta kwace wasu kuɗaɗe da ake zargin suna da alaka da tsohon gwamnan Abia, Theodore Orji, ta sa a rufe asusun.
Jihar Abia
Samu kari