Abba Gida-gida
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Shugaban APC kuma uban jam'iyya a Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana goyon baya ga takarar Abba a 2027.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa bai san dalilin da ya sanya Abba Kabir ya juya masa baya ya hade da mabiya Ganduje a APC ba a siyasar Kano.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi magana kan masu cewa hada baki da ya yi da Abba Kabir Yusuf wajen shiga jam'iyyar APC domin dabarar siyasa a Kano.
Fasto Elijah Ayodele ya gargadi Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, cewa burinsa na wa’adi na biyu na fuskantar barazana mai tsanani gabanin zaben 2027.
Sauya shekar Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa APC ba zai shafi nasarar NNPP a zaben 2027 ba, shugaba Tokji Nadem, yana mai zargin cin amanar Rabiu Kwankwaso.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi magana kan yadda ya zagaya Najeriya yana nemawa Abba Kabir alfarma a 2019 kafin daga baya ya juya masa baya a 2026.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya koma APC, amma mataimakinsa Aminu Abdulsalam Gwarzo ya ƙi bin sa, lamarin da ya jefa siyasar jihar cikin rikici.
Shugaban malaman Kano, Sheikh Ibrahim Khalil ya yi magana kan makomar siyasar Kano, inda ya furta cewa a ci dadi lafiya bayan sauya shekar Abba Kabir.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya zabi 'yan APC da za su fafata da mutanen Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a zaben cike gibi na majalisar dokokin jihar Kano.
Abba Gida-gida
Samu kari